Thursday, May 22
Shadow

Yanzu da wata kungiyar Addinin Musulunci zata ce bata yadda da bada hutun Kirsimeti ba da ya zaka ji? Tsohon Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad inda yace bai kamata kungiyar Kiristoci ta CAN ta soki hutun da jihohin Arewa suka bayar a makarantu ba saboda watan Ramadana

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya mayar da martani kan sukar da kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi ga jihohin Arewa da suka bayar da hutun makarantu saboda zuwan Azumin watan Ramadana.

Jihohin da suka bayar da hutun sune, Kano, Katsina, Kebbi da Bauchi, Ita dai kungiyar CAN tace idan ba’a janye wannan hutu ba zasu shiga kotu da wadannan jihohi saboda ba musulmai bane kadai a wadannan jihohi ba.

A martaninsa, Malam Bashir yace bai so yayi magana akan lamarin ba amma dole zata sa yayi, yace sam bai kamata ace kungiyar Kiristoci ta CAN ce zata shiga wannan maganar ba saboda irin kallon da za’awa maganar tata.

Karanta Wannan  Hoto: An kamashi da ka-wu-nan mutane 8 dan yin tsafi

Yace kamata yayi CAN ta bar kungiyoyin dake tsaka tsakiya ko kuma wanda abin ya shafa irin su kungiyar dalibai da sauran kungiyoyi masu fafutukar ci gaban ilimi su yi magana.

Yace a misali CAN ta kai kara ta yi nasara akan wannan lamari, ya zai kasance idan wata kungiyar kare addinin Musulunci ta fito tace bata yadda da bayar da hutun kirsimeti ba?

No matter how much I wanted to stay away from this topic, it is difficult to ignore the way it has been framed. With all the student bodies and civil society organizations in this country, Why does it have to be the Christian Association of Nigeria (CAN) that is threatening these state governments with legal action on this issue?

Karanta Wannan  Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna 'Amanata' inda tace Zìnà wayar ke nunawa dan haka Haramunne sauraronta

One of the biggest challenges we face as a nation is how quickly policy matters turn into religious battles. In this case, CAN has taken the lead in challenging state governments over a matter that student unions or education-focused advocacy groups should have engaged.

Let’s assume CAN wins this legal battle. How would it be viewed if MURIC (Muslim Rights Concern) or any other Islamic organization decided to take legal action against states that close schools in December for the Christmas break?

Instead of taking a sectarian approach, CAN should have allowed neutral stakeholders, such as student unions, education boards, and civil rights organizations, to engage these state governments constructively rather than turning it into a religious debate.

Karanta Wannan  Ko an yi sulhu ba zamu daina yaki da kkashe mutanen Gaza ba>>Inji Firaiministan Israel, Benjamin Netanyahu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *