Wednesday, January 15
Shadow

YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI

YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI.

Idan ubangiji yanason ya albarkace ka sau biyu a lokaci ɗaya, sai ya saukar maka da ruwan sama, sannan ya bijiro maka da Adam A Zango , a matsayin maigida.

Wata Ɗalibata ta nemi taimako daga gareni saboda tanada wata damuwa hakan yasa naji tausayinta, Na sanar da maigida Adam a zango Halin da take ciki sai gashi ya turo da 100k abata

Adam Zango , ya kyautata mata batare da yasan wacece ba

Allah yaƙara baka duk wani arziƙi da ɗaukaka da duk wata ni’ima wadda ka roƙa da wadda baka roƙa ba dan Alfarmar soyayyar da ke tsakanin Manzon Allah [Saw] da Nana faɗima. Amin

Karanta Wannan  'Gwamnatin tarayya za ta yi cikakken bincike kan harin ƙauyukan Silame'

Allah ubangiji ya cigaba da jan ragamar rayuwarka da harkokinka har zuwa inda baka taɓa zato ba… Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *