Wednesday, January 15
Shadow

YANZU-YANZU: A hukumance Real Madrid ta sanar da ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe a matsayi na kyauta

A hukumance Real Madrid ta sanar da ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe a matsayi na kyauta.

Dan wasan zai shafe shekaru biyar a yarjejeniyar da suka cimma da kungiyar ta Real Madrid.

Wane fata zaku yi masa?

Karanta Wannan  Real Madrid ta fi kowace kungiya kyau a Duniya>>Inji Messi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *