Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda dan Shugaban kasa, Seyi Tinubu ke tikar rawa yayin da Rarara ke waka a wajan babban taron jam’iyyar APC

An hangi dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yana tikar rawa a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa a yayin da Rarara ke waka.

https://twitter.com/i/status/2037649578468479265

Dama ko a baya, Rarara ya tabawa Seyi Tinubu waka.

Karanta Wannan  PENGASSAN ta amince ta janye yajin aiki bayan Dangote ya amince ya mayar da ma'aikata 800 da ya kora bakin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *