Friday, December 5
Shadow

Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa

Inna Lillahi wa’inna ilaihi Raji’un Allah yayi wa fitaccen Dan Kasuwa Kuma Attajirin nan na Kano Alh Aminu Alhassan Dantata Rasuwa muna Adua Allah yajikan sa ya gafar tamasa. Za’a sanar da lokacin Jana’zar sa.

Karanta Wannan  Barr. Abba Hikima Fagge: "Shugabannin siyasa ne ke hura wutar faɗan daba a Kano"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *