Friday, December 26
Shadow

YANZU-YANZU: Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da labarin Gwamna Dikko Radda yayi hatsãriɲ mota amma komi da sauƙi yanzu haka yana samun kulawa daga kwararru

Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da labarin Gwamna Dikko Radda yayi hatsãriɲ mota amma komi da sauƙi yanzu haka yana samun kulawa daga kwararru

Awata sanarwa da sakataren yada labaran Gwamnan Ibrahim Kaula Muhammad ya fitar ya ce “yanzu haka kwararrun likitoci na kula da lafiyar Gwamnan a wani kebantacce waje, amma komi da sauki” inji shi.

Karanta Wannan  Wani matashi da ya kàshè mutane wajen ƙwacen waya ya kai kan sa wajen ƴansanda a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *