Tuesday, March 17
Shadow

YANZU-YANZU: Gwamnatin Tinubu ta fara sayar da buhun shinkafa a kan farashin dubu Arba’in N40,000

Gwamnatin tarayya ta fara siyar da metric ton 30,000 na nikakken shinkafa ga al’ummar Najeriya akan farashin naira n40,000 akan kowanne buhu mai nauyin kilo 50.

A ranar Alhamis ne a Abuja Ministan Noma, Abubakar Kyari ne ya kaddamar da rabon tallafin shinkafar kan wannan farashin.

Shin ko shinkafar tazo gare ku a halin yanzu ?

Karanta Wannan  Sabon shugaban APC ya ce zai janyo ƙarin gwamnonin PDP zuwa cikin jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *