Friday, March 14
Shadow

YANZU-YANZU: Jam’iyyar NNPP ta mazaɓar Yalwa a Ƙaramar Hukumar Dala ta dakatar da Ali Sani Madakingini daga jam’iyyar kwanaki kaɗan bayan ya yi wancakali da tsarin Kwankwasiyya

Jam’iyyar NNPP ta mazaɓar Yalwa a Ƙaramar Hukumar Dala ta dakatar da Ali Sani Madakingini daga jam’iyyar kwanaki kaɗan bayan ya yi wancakali da tsarin Kwankwasiyya

Me za ku ce?

Karanta Wannan  A jihar Borno ma an gurfanar da kananan yara a gaban kotu bisa zargin shiga Zanga-zanga da batawa gwamna Zulum Suna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *