September 16, 2024 by Auwal Abubakar Rundunar tsaro ta saki Abbas Haruna mijin Hussaina domin bashi dama yaje neman lafiya kafin a kammala bincike. Karanta Wannan WATA SABUWA: Sarki Alhaji Aminu Ado Bayero, ya umarci hakimai a jihar Kano da su shigo cikin birnin na Kano domin fara shirin hawan sallah babba.