Sunday, May 25
Shadow

YANZU – YANZU: Shugaba Tinubu ya roƙi kungiyar dattawan Arewa su ja kunnen Gwamnonin yankin dake zuwa su tare a Abuja bayan sun ci zabe

YANZU – YANZU: Shugaba Tinubu ya roƙi kungiyar dattawan Arewa su ja kunnen Gwamnonin yankin dake zuwa su tare a Abuja bayan sun ci zabe.

Majiyar mu ta a yau ta ruwaito Shugaban ya ce yana bakin ƙoƙarinsa a matakin tarayya amma ya kamata a sanya ido kan Gwamnoni su ma su riƙa yin abunda ya dace, su taimaki talakawa, “A lokacin zaɓe ana bin mutane lungu-lungu, gida-gida don neman ƙuri’unsu amma da zaran anci zabe sai kaga Gwamna ko dan siyasa ya tare a Abuja ya mance da talakawansa” inji Tinubu.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  "Idan Aka Kira Ni Naje Aso Villa a Matsayin Uwargidan Shugaban Kasa Ba Zan Je Ba" - Patience Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *