iWannan wata ‘yar Najeriya ce da masoyinta dan kasar Indiya ya zo har Najeriya dan ya ganta.
Ta yi ta murna tana tsalle inda tace yace zai tafi da ita can.