
Wannan wani Bahaushe ne dake sha yabo sosai a wajan Yarbawa a Lagos.
Wani kurma wanda ke da dan tabi akansa ya rika samun kudi yana bashi ajiya akai-akai.
Daga baya kurman ya rasu.
Koda Bahaushen me suna Idris ya samu labari, sai ya tafi gidan su Idris ya mika musu kudin da ya bashi ahiya.
Da yawan yarbawa sun taru suna ta jinjina masa.
Saidai daga baya an gano ashe kurman ba rasuwa yayi ba labarin karyane aka rika yadawa