
Yauce ranar Tunawa da kuma wayar da kai kan Mahaukata a Duniya.
Ana wayar da kan mutane dan a daina nuna kyama ga wanda ke fama da larurar.
An fara shaida wannan ranane a shekarar 1992.
A Najeriya likitocin Mahaukata 200 ne kacal ake dasu inda mafi yawanci Mahaukata basa samun kulawar likitoci a kasar