Friday, November 6
Shadow

Yauce ranar Mahaukata ta Duniya, Likitocin Mahaukata 200 ne kacal ake dasu a Najeriya

Yauce ranar Tunawa da kuma wayar da kai kan Mahaukata a Duniya.

Ana wayar da kan mutane dan a daina nuna kyama ga wanda ke fama da larurar.

An fara shaida wannan ranane a shekarar 1992.

A Najeriya likitocin Mahaukata 200 ne kacal ake dasu inda mafi yawanci Mahaukata basa samun kulawar likitoci a kasar

Karanta Wannan  Manyan Ma'aikatan mu ne ke ta tafiya lahira akai-akai babu kakkautawa shiyasa muka ce a yi Azumi ko zamu samu sauki>>Ma'aikatar Noman Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *