Tuesday, September 8
Shadow

Ana Binciken karamin yaro me shekaru 17 saboda sayen fili Hectares dubu goma sha hudu (14,000 Hectares) a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo ya sanar da cewa suna binciken wani karamin yaro me shekaru 17 bayan da ya sayi filaye masu girman Hectares dubu goma sha hudu(14,000 Hectares).

Yaron dai ya biya kudin filayen da ya siya.

Gwamnan yace suna binciken inda matashin ya samu wadannan kudade.

Sannan yace an dakatar da C of O da akewa filayen da yaron ya siya.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Ƴan Matan Najeriya Sun Lashe Kofin Kasashen Afrika Bayan Sun Yi Nasara Kan Morocco Da Ci 3-2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *