Tuesday, February 10
Shadow

Yaudararku ake, Babu wata jam’iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, banda jam’iyyarsa ta AAC duk sauran jam’iyyun APC ce take juyasu.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV ranar Lahadi.

Sowore yace mafi yawancin sauran jam’iyyun an kirkiresune kawai dan a yaudari ‘yan Najeriya.

Yace Jam’iyyar AAC wadda ya kirkiro a shekarar 2018 ce kawai jam’iyyar adawa ta gaskiya.

Sowore yace mafi yawanci APC na baiwa wadannan sauran kananan jam’iyyun kudi nw idan zabe yazo su musu aiki.

Karanta Wannan  A kudancin Kaduna, Gwamnatin mu ta APC bata tabuka abin Arziki ba>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *