Friday, January 16
Shadow

Yawan Kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa na bikin zagayowar ranar Haihuwarta sun zarta Biliyan 20

Yawan kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu na zagayowar ranar Haihuwarta sun kai Naira N20,456,188,924.93.

Matar shugaban kasar ta nemi ‘yan Najeriya su tura tallafi yayin da take bikin cikarta shekaru 65 da haihuwa.

Tace za’a yi amfani da kudinne wajan kammala ginin hedikwatar dakin karatu na kasa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnati na shirin kama Atiku Abubakar, Sheikh Isa Ali Pantami da Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *