Monday, April 6
Shadow

Yayin da ake ta cece-kuce akan murtuke fuska da Madina Maishanu ta yi yayin hira da Kwankwaso, ‘yan Kwankwasiyya sun nemo wata tsohuwar hira da ta yi da Sheikh Daurawa inda aka ga tana ta dariya

Murtuke fuskar da ma’aikaciyar BBChausa, Madina Maishanu ta yi yayin hira da Kwankwaso ya dauki hankula sosai.

Wasu musamman ‘yan Kwankwasiyya sun rika sukarta inda wasu kuma suka rika cewa hakan ya kamata ta yi lura da cewa matar aurece kuma uwa.

Saidai ‘yan Kwankwasiyyar sun nemo wani tsohon Bidiyon ta inda aka ga tana hira da malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Daurawa tana dariya.

Karanta Wannan  Matar Gwamnan jihar Borno ta karrama ma'aikataciya me daukar albashin Naira 30,000 data mayar da Naira Miliyan 4.8 da aka tura mata bisa kuskure kyautar Naira miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *