Tuesday, February 10
Shadow

Za’a yankewa Direban su Anthony Joshua hukuncin daurin rai da rai

Rahotanni sun bayyana cewa, ana shirin yiwa Anthony Joshua hukuncin daurin rai da rai.

Direban dai shine ya tuka motar su Anthony Joshua da abokansa 2 wadda ta yo Khàdàry

Abokan Anthony Joshua 2 sun rasu a dalilin khadarin kuma Anthony Joshua ya ji ciwo.

Direban me suna Adeniyi Kayode dan kimanin shekaru 47 yana fuskantar hukuncin daurin rai da rai, hukumomin sun ce suna ci gaba da bincike akansa.

Karanta Wannan  Na yi nadamar yin takara tare da Atiku saboda mutanen mu basu son dan Arewa>>Inji Ifeanyi Okowa wanda yawa Atiku Abubakar mataimaki a takarar shugaban kasa ta 2023 bayan ya koma APC daga PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *