Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan kasar Algeria ke ta murnar kaiwa ga Quarter finals, sun ce Sun gama da Dr. Congo saura Najeriya

Bayan nasarar da suka yi akan Dr. Congo, An ga kasar ‘yan Algeria suna ta tsalle da murnar cewa sun kai ga wasan Quarter finals.

Sun rika bayyana cewa, saura Najeriya.

https://twitter.com/i/status/2008667002882453854

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk wanda suka yada Bidiyon Update dina, da wanda suka kalla, Na Tsyne muku Albarka, Ba zaku gama da Duniya lafiya ba>>Inji Babiana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *