Wednesday, January 15
Shadow

Zafafan kalaman sace zuciyar mace

Ina sonki.

In ba ke ba sai rijiya.

Bazan barki ba.

Burina ki zama matata.

Ke kadai ce a wajena.

Makaho nake zama wajan kallon ‘yan mata kece kadai zuciyata take haskomin.

Ina ji kamar tare zamu mutu saboda tsantsan sonki ban so in rabu dake.

Ina miki so irin wanda bai misaltuwa.

Kalamanki na kashe min jiki.

Idan na ganki ji nike kamar in hadiyeki.

Ina sonki ba da wasa ba.

Kece ruwan shana.

Kece zuma ta da nake lasa safe da yamma.

Kece madarata da nake shan shayi da ita.

Kece sukari ne da idan babushi babu dandano a abin shana

Karanta Wannan  Gajerun sakonnin soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *