Saturday, January 3
Shadow

Zan fito takarar shugaban kasa a 2027, babban Abinda zan yi shine in tabbatar talaka na cin abinci sau 3 a rana>>Inji Rev. Gabriel Egoh

Rev. Gabriel Egoh ya bayyana yana son tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2027.

Ya ce babban abinda zai yi kokarin yi shine tabbatarwa talaka na cin abinci sau 3 a rana.

Karanta Wannan  Barayin waya sun kashe ma'aikacin Jami'ar Northwest ta Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *