Thursday, September 10
Shadow

Da Duminsa: Shahararren dan Damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani Hatsari ya rutsa dashi

Shahararren dan damben Najeriya, Anthony Joshua ya tsallake rijiya da baya bayan da wani hadarin mota ya rutsa dashi.

Mutane 2 ne suka rigamu gidan gaskiya a hadarin.

hadarin ya farune ranar litinin akan hanyar legas zuwa Ibadan.

Anthony Joshua ya ji raunuka wanda basu da tsanani sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Lulu ta fito ta karyata cewa bata fitar da Bidiyon Tsyràìchy ba, wadanda ke zargin ta da fitar da Bidiyon Tsyràìchyn da kuma yin Soyayya da mace 'yar Uwarta sun fitar da Recording din duk abinda ya faru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *