Sunday, March 16
Shadow

Ƴan Bìñďiga Sun Ķàšhe Dan Kasuwa, Alhaji Sabi’u Salihu Mai Hula Bagari Funtua, Akan Hanyarsa Ta Dawo Wa Funtua Daga Jihar Zamfara

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Za A Gudanar Da Jana’izar Sa Da Misalin Karfe 2:00 Na Ranar Yau Laraba A Gidansa Dake Bagari, Karamar Hukumar Funtua Jihar Katsina.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Karanta Wannan  Bidiyo:Kalli Yanda murna ta barke a fadar Nasarawa inda Sarki Aminu yake bayan hukuncin kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *