Monday, December 16
Shadow

Ɗaya Daga Cikin Alhazzan Jihar Kaduna Ta Rasuwa A Makkah

Allah Ya yi wa Hajiya Asma’u Muhammad-Ladan rasuwa yau ƙasa mai tsarki a asibitin Sarki Fahad da ke birnin Makkah na kasar Saudiyya a ranar Juma’a bayan ta yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kaduna, Malam Yunusa Muhammad-Abdullahi, ya bayyana wa manema labarai yau a filin Arafat.

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Karanta Wannan  Lokacin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na gwamnan Kaduna an cire Naira Biliyan 423 daga asusun bankin jihar ba tare da yin wani aiki da kudin ba>>Majalisar Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *