Shahararriyar mawakiyar Najeriya, Tems ta bayyana cewa, yawancin samarin Najeriya suna soyayya da mace ne dan su yi lalata da ita.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace kuma ana yawan cewa tana magana kamar bata da laka.
Tace ranta na baci idan aka mata irin wannan maganar.