Tuesday, October 15
Shadow

Yawanci maza suna soyayya ne kawai dan su yi lalata da budurwarsu>>Tems

Shahararriyar mawakiyar Najeriya, Tems ta bayyana cewa, yawancin samarin Najeriya suna soyayya da mace ne dan su yi lalata da ita.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace kuma ana yawan cewa tana magana kamar bata da laka.

Tace ranta na baci idan aka mata irin wannan maganar.

Karanta Wannan  Mun Yi Zaton Za'a Bashi Minista ~ 'Yan Kwankwasiyya Sun Yiwa Gawuna Shăgúbe Kan Muƙamiń Da Tinubu Ya Bashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *