
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, wani dansanda ya dirkawa jami’in kula da hanya, wanda aka fi sani da Road Safety harsashi a ciki biyo bayan rikicin lambar mota.
Tuni dai aka garzaya da jami’in na FRSC zuwa Asibiti inda shi kuma dansandan aka kamashi.