Friday, May 8
Shadow

Da Dumisa: Kasar Sifaniya ta bi sahun kasar Afrika ta kudu wajan kai karar kasar Israyla kan kìsàn kiyashin da takewa Falasdiynawa

Rahotanni daga kasar Spain na cewa kasar ta bi sahun kasar Afrika ta Kudu wajan kai karar kasar Israyla kotun Duniya saboda zargin kisan kiyashi da Israyla kewa Falasdinawa.

Kasar Sifaniya dai ta dade tana kira ga kasashen Turawa da su kakabawa kasar Israyla takunkumi saboda kisan da takewa falasdinawa.

A kwanannan ne dai Birnin Barcelona na kasar ya yanke dukkan wata hulda da kasar Israela saboda kisan da sukewa Falasdiynawa.

Kasar Afrika ta kudu itace kasa ta Farko a Duniya data fara kalubalantar kasar Israela saboda kisan da takewa Falasdiynawa.

Karanta Wannan  A shekarar 2003, Lokacin Shugaba Tinubu na Gwamnan Legas, yaki amincewa da harajin Man fetur na Obasanjo, saidai a yanzu shugaban shi kuma ya kakabawa 'yan Najeriya harajin kaso 5% akan man fetur wanda 'yan Najeriya zasu fara biya nan da farkon shekarar 2026

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *