
ABIN KOYI: ‘Yan Uwan Wani Mai Yada Baďàla A Țiķțok me suna Yahya Amerika Sun Taŕu Sùm Yi Mašà Ďuķan Țšiýa Saboda Yadda Yake Źùbaŕwa Da Dañginsu Mùtùnci
Bayan ya daku, mutumin ya ce daga yau ya tuba ba zai sake ba, kuma zai goge shafin nasa na țiķtoķ.
Hutudole ya fahimci cewa, yakan rika bayyanawa a shafinsa cewa duk macen da take son a yi lalata da ita, ta mai magana.
Fatan mu shine Allah yasa da gasken ya daina.