Monday, May 19
Shadow

Babu shugaban da zai cimma nasara ba tare da rufe ido da murza gashin baki ba>>Obasanjo

,Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a bayyana cewa, babu shugaban da zai cimma Nasara ba tare da rufe ido da murza gashin baki ba da yin abinda ya dace.

Ya bayyana hakane a yayin da sabon shugaban ma’aikatar lafiya ta tarayya dake Idi-Aba, Abeokuta, Dr. Dayo Israel ya kai masa ziyara.

Tsohon shugaban kasar ya bayar da misali da kansa inda yace ya taba ya taba korar diyarsa daga aiki a gonarsa sabod ta je aiki a makare.

Ya jaddada cewa muddin shugaba na son cimma nasara sai ya fuskanci kalubalen dake gabansa da gaske.

Karanta Wannan  Innalillahi Wa inna Ilaihi Raji'un: Kalli Yanda shafin Ma'aikatar Harkokin cikin Gida ta Najeriya suka wallafa Bidiyon bàtsà, watau Blù fìm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *