MASHA ALLAH: Ruwan Sama Na Farko Ya Sauka A Abuja A Yammacin Yau Asabar.

..bayan Abuja a ina aka yi ruwan sama?

Allah Ya ba mu damina mai albarka.
MASHA ALLAH: Ruwan Sama Na Farko Ya Sauka A Abuja A Yammacin Yau Asabar.
..bayan Abuja a ina aka yi ruwan sama?
Allah Ya ba mu damina mai albarka.