
Wani Dan Najeriya ya bada mamaki bayan da aka ga ya siyo zaki ya ajiye a gida kamar dai yanda ake ajiye kare.
Wannan abu ya zowa mutane da mamaki ganin cewa ba abune da aka saba dashi ba a Najeriya.
Irin wannan lamari ya fi faruwa a kasashe irin na Larabawa