Tuesday, March 25
Shadow

Bidiyo:Kalli yanda wani dan Najeriya ya siyo Zak8 ya ajiye a gida kamar dai yanda ake ajiye kare a gida

Wani Dan Najeriya ya bada mamaki bayan da aka ga ya siyo zaki ya ajiye a gida kamar dai yanda ake ajiye kare.

Wannan abu ya zowa mutane da mamaki ganin cewa ba abune da aka saba dashi ba a Najeriya.

Irin wannan lamari ya fi faruwa a kasashe irin na Larabawa

Karanta Wannan  Kalli Hotunan wasu Angwaye da Amarensu da aka daura aure a Katsina suka tafi Birnin Karbala na kasar Iraqi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *