Thursday, September 10
Shadow

Haduwar Mawakiyar Najeriya, Ayra Starr da shahararriyar me yin fina-finan bàtsà Mìa Khàlìfà ya jawo cece-kuce

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Mawakiyar Najeriya, Ayra Starr ta hadu da shahararriyar me fina-finan batsa, watau Mia Khalifa.

Bidiyon haduwarsu suna hira ya karade kafafen sada zumunta inda wasu ke tambayar me ya hadasu?

Mia Khalifa dai wadda asalinta ‘yar kasar Lebanon ce ta bayyana daina yin fina-finan batsa, inda ta koma shafin Onlyfan wanda saidai idan mutum nason ta mai bidiyon ta tsirara ya biya kudi ta masa.

Karanta Wannan  Fadar shugaban kasa tace ba zata yafewa Peter Obi ba saboda cewar da yayi da shine shugaban kasa zai amince Amirka ta kawo Khari Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *