
Rahotanni sun bayyana cewa Budurwar tauraron dan Kwallon Real Madrid Jude Bellingham watau Ashlyn Castro Karuwace.
Dalili kuwa shine an ga ta bude shafi a dandalin yanar gizo na Karuwai a kasar Ingila.
Hakanan ana zargin Ashlyn da cewa ta yi karyar Shekaru.
Bayanan da ake dasu shine, an haifi Ashlyn a December 17, 1997 a Long Beach dake California wanda a watan Janairu da ya gabata ta cika shekaru 27 kenan.
Saidai wata Majiya ta bayyana cewa asalin Shekarun Ashlyn 32 ne.
Hakan na faruwane bayan da rahotanni suka bayyana cewa, Bellingham tuni ya gabatar da Ashlyn ga iyayensa.
A baya dai Ashlyn ta yi soyayya da sanannun fuskoki irin su Michael B. Jordan sannan ta taba bayyana cewa suna lalata ita da dan kwallon Kwando, Lamelo.
alamu suna kara bayyana cewa Ashlyn da Jude Bellingham na kara shakuwa da juna sosai.