Wednesday, May 21
Shadow

Sanata Akpabio yana kirana da sunan Sarauniyar majalisa, Sannan yace idan na yadda yayi lalata dani zai shirya mana chasu ni dashi na gani na fada>>Sanata Natasha Akpoti

A ci gaba da tonon silili da Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi ke yiwa kakakin majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, tace yakan kirata da sarauniyar Majalisa.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda aka bata dama ta bayyana duka zarge-zargen da takewa Sanata Akpabio.

Ta kara da cewa a baya ya taba ce mata ta daina magana kamar suna gidan rawa.

Tace wannan ba maganace ta haka kawai ba, dama ya taba ce mata zai hada musu chasu ita dashi su ji dadi idan ta yadda yayi lalata da ita.

Karanta Wannan  Nasan Ana shan wahala kuma ina kokarin kawo gyara amma ba yanzu-yanzu ne Al'amura zasu canja ba>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *