
Wasu ‘yan bindi-gà masu garkuwa da mutane sun kutsa gidan ƙwanan daliban Jami’ar gwamnatin Tarayya ta FUDMA da ke garin Dutsin-ma, a jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da dalibai 4 maza zuwa daji don neman fudin fansa.
Lamarin ya faru a daren ranar Lahadi 2 ga watan March 2025 a rukunin gidajen dake unguwar bayan gidan Radio kusa da mazaunin jami’ar na wucin gadi.
Ya zuwa yanzu dai ba a san inda aka nufa da daliban ba.
MUN DAUKO RUBUTUN DAGA SHAFIN KATSINA REPORTS