Sunday, March 23
Shadow

Yan bìndigà sun sace dalibai 4 maza na Jami’ar FUDMA a jihar Katsina

Wasu ‘yan bindi-gà masu garkuwa da mutane sun kutsa gidan ƙwanan daliban Jami’ar gwamnatin Tarayya ta FUDMA da ke garin Dutsin-ma, a jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da dalibai 4 maza zuwa daji don neman fudin fansa.

Lamarin ya faru a daren ranar Lahadi 2 ga watan March 2025 a rukunin gidajen dake unguwar bayan gidan Radio kusa da mazaunin jami’ar na wucin gadi.

Ya zuwa yanzu dai ba a san inda aka nufa da daliban ba.

Kalli bidiyon anan


MUN DAUKO RUBUTUN DAGA SHAFIN KATSINA REPORTS

Karanta Wannan  Shiekh Professor Isa Ali Pantami ya biyawa 'yar marigayi Sheikh Albani bashin da ake binta bayan ya jagoranci yin sulhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *