Saturday, May 17
Shadow

Masu aikata Zina ku tuba kamin Lokaci ya kure muku, Idan ka tuba ka ci banza, Allah ya yafe>>Sheikh Guruntum

Babban Malamin addinin Islama Sheikh Yusuf Guruntum ya jawo hankalin masu laifi musamman Mazinata da su tuba kamin lokaci ya kure musu.

Malam ya bayyana hakane a wajan wa’azin da yake na watan Ramadana inda yace idan ka yi laifi to zaga ka ba daidai ba saidai fa idan ka Tuba.

Malam ya bayar da misali da mazinata yace su tuba su daina, idan ba haka ba kuwa suka bari lokaci ya kure musu, zasu hadu da fushin Allah.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Mawaƙi Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya shirya addu'o'i na musamman domin yi wa Nijeriya addu'ar kariya daga ƙasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *