
Ɗan gidan shugaban shugaban kasar Najeriya Seyi Tinubu, ya gabatar da shan ruwa tare da yan siyasa da sauran al’umma a jihar Kano.
Cikin wadanda suka halarci taron shan ruwan da Seyi Tinubu, ya shirya akwai yan jam’iyyar NNPP mai adawa da APC.
Shima shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano Hashimu Dungurawa, ya halarci wajen shan ruwan.