Sunday, March 23
Shadow

Darajar Naira ta fadi a kasuwar Chanji

Naira ta samu tasgaro a kasuwar Chanji inda ta fadi zuwa N1,510 akan kowace dala a jiya.

Wanan farashi yayi sama idan aka kwatanta da yanda aka kulle kasuwar a makon da ya gabata inda Nairar ke akan farashin N1,505.

Saidai a kasuwar Gwamnati Nairar tashi ta yi inda aka sayi dala akan N1,499.

Za’a iya fahimtar hakan idan aka yi la’akari da farashin da aka kulle kasuwar a makon da ya gabata na N1,500 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Ku kula da yanda kuke kashe kudadenku, Najeriya matalauciyar kasa ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *