Wednesday, April 8
Shadow

Akwai yiyuwar Farashin Gas na girki zai tashi

Ana sa ran farashin Gas na girki zai tashi saboda kamfanin dake samar dashi NLNG ya rage kawoshi.

Kamfanin na ci gaba da samun matsalar gudanar da aikinsa ne inda rahotanni suka ce yayi kasa da samar da gas din da kaso 80 cikin 100.

Rahoton yace abinda ya kawo hakan shine yawan fasa bututun man da ake samu.

Karanta Wannan  Wahalar da 'yan Najeriya suka shiga bayan da aka cire tallafin man fetur ba itace abin dubawa ba, Abinda ya kamata ya damemu shine abinda zai faru da ba'a cire tallafin man fetur din ba>>Inji Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *