Saturday, December 13
Shadow

Shugaban riƙon ƙwarya a Rivers ya isa fadar Shugaba Tinubu

Shugaban riƙon ƙwarya na Rivers, Vice Admira Ibok-Ete Ibas da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya naɗa kan wannan mukamin ranar Talata ya isa fadar shugaban ƙasa.

Da alama zuwan nasa na da alaƙa da dokar ta-ɓacin da Tinubu ya ƙaƙaba a Rivers bayan da jihar ta faɗa rikicin siyasa.

Tuni dai wannan mataki da Shugaba Tinubu ya ɗauka ya janyo mabanbantan ra’ayoyi inda al’ummar ƙasar da ƴansiyasa da ma masana ɓangaren shar’a ke ta tsokaci a kai.

Karanta Wannan  Cikakken rahoto kan irin mummunar barnar da kasar Israyla tawa kasar Ìràn a hàrè-hàrèn da ta kai mata, harin ya kàshè fararen hula da dama, an gano karin manyan sojoji da masana kimiyya da harin ya kàshè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *