Wednesday, April 8
Shadow

Shugaba Tinubu ya rantsar da Gwamnan Rikon kwarya na jihar Rivers

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da gwamnan rikon kwarya na jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Étè Ibas (retd.).

Bikin rantsarwar ya samu halartar shugaban ma’aikata, Femi Gbajabiamila, da babban lauyan Gwamnati, Mr Lateef Fagbemi, SAN, da kuma sakataren shugaban kasa, Mr Hakeem Muri-Okunola.

Da misalin karfe 12:48 pm ne Ibas ya shiga fadar Shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Itama Asiya Chairlady ta shiga sahun 'yan matan Kannywood da suka mallaki sabuwar wayar iPhone 17 pro, saidai tace da kudinta ta siya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *