Wednesday, April 8
Shadow

Har yanzu Hoton Gwamna Fubara na rataye a fadar Gwamnatin jihar Rivers duk da dakatar dashi da shugaba Tinubu yayi

Wanda shugaban kasa, Bola Ahmad ya baiwa rikon kwaryar gwamnan jihar Rivers, Vice Admiral Ibokette Ibas ya koma jihar ya shiga gidan gwamnatin jihar bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar dashi a Abuja.

Saidai wani abu da aka lura dashi shine har yanzu hoton Fubara na nan a sagale a matsayin gwamnan jihar a Ofishin gwamnan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata mata da suka zauna a motar haya tare da wannan mutumin tana mai tsiwa da zargi cewa ya taba mata mazaunay, shi kuma sai bata hakuri yake, yace kuskurene, ba zai kara ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *