Monday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani yaje dakin ka’aba yayi Addu’ar cewa 2027 Allah ya karya Bola Ahmad Tinubu

Wannan wani dan Najeriya ne da ya je kasa me tsarki yayi Addu’ar a 2027 Allah ya karya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Ya dora Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda ya nemi mutane su yadashi.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  An kàshè mutum fiye da 1500 da sace fiye da 2000 a Najeriya - NHRC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *