Friday, December 12
Shadow

Kalli Sojan Najeriya, Abubakar Affan da ya ajiye aiki ya shiga aikin sojan kasar Rasha dan ya tayasu yaki da Ukraiynee, yace yana bukatar Addu’ar ku

Sojan Najeriya da ya ajiye aiki sannan ya samu aiki da hukumar sojin kasar Rasha ya sanar da cewa ya tafi kuma yana bukatar addu’ar ‘yan Najeriya.

Sojan ya nuna hotunansa a yayin da yake filin jirgin sama dan tafiya kasar ta Rasha.

Yace yana bukatar addu’a

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ne zai karbi Gawar Buhari a filin jirgin Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *