Monday, May 19
Shadow

Kalli yanda matashi ya Kàshè kansa bayan kama Budurwarsa na cin amanarsa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani matashi dalibin jami’a a kasar Ghana ya kàshè kansa ta hanyar rataya bayan kama budurwarsa na cin amanarsa.

Lamarin ya farune a jami’ar University of Education, Winneba dake kasar ta Ghana ranar Laraba, 16 ga watan Afrilu.

Saidai ba’a bayyana sunan dalibin ba.

Rahotanni sun bayyana cewa, dalibin ya yanke jiki ya fadi bayan kama budurwar tasa inda kuma daga bisani ya shiga daki ya rataye kansa.

‘Yansandan garin Winneba sun dauke gawar matashin inda suka tafi da ita suka fara bincike.

Karanta Wannan  An samu Ci Gaba: Gwamnatin Najeria ta bayyana cewa za ta ƙaddamar da tauraron ɗan'adam guda huɗu da za su taimaka wajen lura da yanayin ƙasa da kuma yaƙi da matsalolin tsaro da ake fama da su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *