April 19, 2025 by Auwal Abubakar Sarkin Kano Khaleefa Muhammad Sanusi II, ya ziyarci Tsohon Shugaban Kasar mulkin soja Nigeria a Birnin London. Karanta Wannan Bayan da ya sha matsa a hannun DSS, Shugaban Kungiyar daliban Najeriya a karshe ya yadda ya karyata kansa kan zargin da yawa dan shugabab kasa, Seyi Tinubu cewa ya sa an masa dukan kawo wuka